Akan names
Appearance
Akan names | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | sunan raɗi |
Ƙabila | Mutanen Akan |
Akan names sunaye ne kirkirar ru na kabilal jama'ar Akan dake kasar 'Ghana da cote I dvoire' dakuma kasar togo sunaye wadanda suke Sakawa yaran su Bayan sati da haihuwar su, wadannan sun kasance sunaye na ranaku wadanda keda ma'anoni daban wadanda suka kunshi ma'anoni kamar na ruhi dakuma halayya ta mutane[1]
- ↑ Philip Briggs (2001). Ghana: The Bradt Travel Guide (2nd ed.). Bradt. p. 13. ISBN 1-84162-030-0.