Jump to content

Akissi Kouamé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akissi Kouamé
Rayuwa
Haihuwa Tiassalé Department (en) Fassara, 1 ga Janairu, 1955
ƙasa Ivory Coast
Mutuwa Abidjan, 29 Satumba 2022
Karatu
Makaranta Jami'ar Félix Houphouët-Boigny doctorate (en) Fassara
Matakin karatu doctorate (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a military physician (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Republican Forces of Ivory Coast (en) Fassara
Digiri brigadier general (en) Fassara

Akissi Kouamé ya kasance birgediya janar, (an haife shi ranar 1 ga watan Janairu 1955 - 29 Satumba 2022) ya kasance hafsan sojojin Ivory Coast. Ta shiga aikin likitancin soja a shekarar 1981, alhali tana karatun likitanci. Kouamé ta zama mace ta farko a cikin soja da ta cancanta a matsayin ma'aikaciyar sojan sama, kuma a cikin 2012 ta zama mace ta farko ta janar.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.