Akpoha, jihar Cross River
Appearance
Akpoha, jihar Cross River | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Cross River | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Abi |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Akpoha ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Abi a jihar Cross River, Nigeria. Tana tsakanin iyakar jihar Ebonyi da jihar Cross River.