Al'aurar Namiji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bura (Al'aurar Namiji)
HQ SAM F.jpg
subclass ofpenis, subdivision of urogenital part of male perineum Gyara
bangare namale reproductive system Gyara
found in taxonɗan Adam Gyara
lymphatic drainageSuperficial inguinal lymph nodes Gyara
arterial supplydorsal artery of the penis Gyara
venous drainagedorsal veins of the penis Gyara
useurination, sexual intercourse Gyara
connects withscrotum, Al'aurar Mace Gyara
Foundational Model of Anatomy ID9707 Gyara

Bura (jam'i buraye ko burina lafazi|-|buriːnà) shine Gabar saduwa na mazajen dabbobi, wadda suke amfani dashi wurin inseminate da abokan saduwarsu (yawanci mata ne da hermaphrodites) lokacin Saduwa.[1] Dabbobi da dama nadashi, wadanda yahada da Dabbobi masu kashin baya da Dabbobi marasa kashin baya, Amma a mazajen Dabbobi bako wanne bane keda burar, sai wadanda ke dashi, to burar ba iri daya bane ga duk dabban dake dashi.

Kalmar bura na nufin bangaren jiki dake fitar da ko sanya wani abu zuwa jiki, amma baga duka dabbobi bane ke da hakan. A yawancin halittu na dabbobi Waɗanda keda gaɓar da za'a iya ayyanawa amatsayin bura, saidai bata da wani muhimmin aiki ko amfani illa kawai shigarwa ko sanya wani abu cikin jiki, ko kuma karanci sanya maniyyi a jikin mace, amma a placental mammals burar itace ke bangaren gaɓan karshe na urethra, wacce ke fitar da fitsari lokacin bawali da maniyyi lokacin saduwa.[2]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Janet Leonard; Alex Cordoba-Aguilar R (18 June 2010). The Evolution of Primary Sexual Characters in Animals. Oxford University Press. ISBN 978-0-19-971703-3. Archived from the original on 11 October 2013. Retrieved 20 July 2013. 
  2. Marvalee H. Wake (15 September 1992). Hyman's Comparative Vertebrate Anatomy. University of Chicago Press. p. 583. ISBN 978-0-226-87013-7. Archived from the original on 31 December 2013. Retrieved 23 July 2013. 


Template:Category see also