Al,amin Buhari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Al' amin Buhari tsohon jarumi ne Kuma fitaccen jarumi a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, Yana daga cikin iyaye a Masana'antar a halin yanzun, ya Dade Yana fim tun yana matashi, yayi fina finai da dama a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud.[1][2]

Takaitaccen Tarihin sa[gyara sashe | gyara masomin]

Sunan sa Al'amin buhari Haifaaffen garin Jos ne yayi karatun Boko Dana addini daidai gwargwado, yayi karatun Kur'ani da hadisai a garin lafia jihar nasarawa, a karatun Boko Kuma ya tsaya a matakin sakandiri ne, shi matukin babbar mota ne wato direba daga Nan ya fada harkan fim,ya fara harkan fim Yan a matsayin direba ne, Yana da aure matar sa daya da Yara biyar, ya aurar da babbar yar sa a halin yanzun ma Yana da jika.yayi fina finai da dama kamar su.[3]

  • fitar tsiro[4]
  • Ahalul kitabi
  • Fargaba
  • Kwana casa,in da sauran su.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://guardian.ng/saturday-magazine/al-ameen-buhari-from-location-driver-to-kannywood-beloved-actor/
  2. https://www.premiumtimesng.com/tag/alamin-buhari
  3. https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/02/karanta-kaji-wallahi-babu-yadda-mijina.html?m=1
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-22. Retrieved 2023-07-22.