Jump to content

Al-A'raf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Al-A'raf
Surah
Bayanai
Bangare na Al Kur'ani
Suna a harshen gida الأعراف
Suna a Kana こうへき
Suna saboda Araf (en) Fassara
Akwai nau'insa ko fassara 7. The Elevated Places (en) Fassara da Q31204657 Fassara
Harshen aiki ko suna Larabci
Full work available at URL (en) Fassara quran.com…
Has characteristic (en) Fassara Surorin Makka
Copyright status (en) Fassara public domain (en) Fassara

Al-A'raf[1] (Larabci: ٱلأعراف, al-ʾA’rāf; ma'ana: Tsawo\tsayi) shine sura (sūrah) ta 7 cikin Alƙur’ani, mai ayoyi 206 (āyāt). Dangane da lokacin wahayi da mahallin wahayi (Asbāb al-nuzūl), “surar Makka” ce, ma’ana ta sauka kafin hijra.

Wannan sura ta dauko sunanta daga aya ta 46-47, wacce kalmar A'araf ta zo.


A cewar Abul A'la Maududi, lokacin bayyana shi kusan daidai yake da na Al-An'am, abin nufi, Shekarar karshe da Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallam ya zauna a Makkah: tsarin nasihar ta yana nuni da cewa lokaci guda ne kuma dukkansu suna da tarihi iri daya; duk da haka, ba za a iya bayyanawa tare da tabbatar wanne daga cikin waɗannan biyun aka gano kafin ɗayan ba. Masu sauraro yakamata su tuna da gabatarwar Al-An'am.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Al-A'raf