Al-Hajj
Appearance
![]() | |
---|---|
Surah | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Suna a harshen gida | الحج |
Suna a Kana | じゅんれい |
Suna saboda | Aikin Hajji |
Akwai nau'insa ko fassara |
22. The Pilgrimage (en) ![]() ![]() |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Full work available at URL (en) ![]() | quran.com… |
Has characteristic (en) ![]() | Saurin Medina |


Al-Hajj Al-Hajj Larabci: الحج, al-Hajj; ma'ana: "Hajji", "Hajji" shine sura ta 22 na Alqur'ani mai girma da ayoyi 78 (āyāt). Wannan sura ta dauko sunanta daga aya ta 27.