Al-Quraysh
Appearance
![]() | |
---|---|
Surah | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na | Al Kur'ani |
Suna a harshen gida | قُرَيْش |
Suna a Kana | クライシュぞく |
Suna saboda | Ƙuraishawa |
Akwai nau'insa ko fassara |
106. The Quraish (en) ![]() ![]() |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Full work available at URL (en) ![]() | quran.com… |
Has characteristic (en) ![]() | Surorin Makka |
Al Quraysh ita ce sura ta 106 na Alqur'ani mai kunshe da ayoyi 4. Surar ta ciro sunanta daga kalmar Kuraishawa a ayar farko.
Ma'ana(Fassara)
[gyara sashe | gyara masomin]1 Ni'ima ce mai girma da kariya daga Allah, wanda cikin ikon sa ya sauyar da Quraishawa.
2 Kuma da falalar Allah da Karewarsu, Muka sanya ayarin Quraishawa su fita amintatru da sanyi (zuwa kudu), da kuma da rani (zuwa arewa) ba tare da wani tsoro ba.
3 Saboda haka su bauta wa (Allah) Ubangijin wannan Ɗakin (Ka'abah na Makkah).
4 (Shi) Wanda Ya ciyar da su daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga tsõro.