Al Kauthar
Appearance
| Surah | |
|
| |
| Bayanai | |
| Bangare na | Al Kur'ani |
| Suna a harshen gida | الكوثر |
| Suna a Kana | じゅんたく |
| Suna saboda | Tafkin Yalwa |
| Akwai nau'insa ko fassara |
108. The Abundance of Good (en) |
| Harshen aiki ko suna | Larabci |
| Described at URL (en) | referenceworks.brill.com… |
| Work available at URL (en) | quran.com… |
| Has characteristic (en) | Surorin Makka |


Al Kauthar al-Kawthar (Larabci: الكوثر, lit. 'Abundance') ita ce sura ta 108 a cikin Alkur'ani. Ita ce mafi gajarta sura, ta qunshi ayoyi kuda uku:
Mu ne Muka yalwata maka .
Sabõda haka, ka yi kira ga Ubangijinka, kuma ka yanka . Lallai makiyinku shi ne yankewa[6].