Alexander Chibuzo Ibezim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alexander Chibuzo Ibezim
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Augusta, 1962 (61 shekaru)
Ƴan uwa
Ahali Onyeka Ibezim
Sana'a

Alexander Chibuzo Ibezim (An haife shi ranar 5 ga watan Agusta, 1962) a Nibo-Nise. shine Bishop na Anglican a Najeriya. kuma ya yi karatu a Jami'ar Najeriya . An nada shi acikin shekarar 1994. ya yi hidima a Legas, ya tashi ya zama Archdeacon. A shekarar 2010 ya zama Bishop na Awka ; kuma acikin shekarar 2020 Archbishop na Nijar[1]

Nadi[gyara sashe | gyara masomin]

An nada Ibezim a matsayin bishop a ranar 12 ga Satumba 2010 a St Peter's Cathedral, Asaba kuma aka nada shi a matsayin Bishop na Awka a ranar 22 ga Nuwamba 2010; daga baya (kuma) an zaɓi Archbishop a cikin shekarar 2019 kuma an sanya shi akan 24 Satumba 2019.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]