Jump to content

Onyeka Ibe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Onyeka
sunan raɗi
Bayanai
Suna a harshen gida Onyeka
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Cologne phonetics (en) Fassara 064
Family name identical to this given name (en) Fassara Onyeka

Gilbert Onyekachukwu Ibezim (an haifeshi a ranar 19 ga watan Nuwamba a shekarar 1978)[1] ɗan siyasan ƙasar Najeriya ne kuma likita wanda shine mataimakin gwamnan jihar Anambra a yanzu tun 17 ga Maris 2022.[2] Ibezim ya lashe zaben gwamnan jihar Anambra a 2021 tare da Gwamna Charles Soludo a dandalin Jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA).[3]Ibezim kuma dan uwa ne ga Bishop na Anglican na Diocese a Nijar, Alexander Ibezim.

  1. "Dr Ibezim's Choice As Deputy Guber Candidate, Another Apga Master-stroke"
  2. Court dismisses suit seeking Soludo’s, deputy’s disqualifications as APGA candidate
  3. https://punchng.com/just-in-obiano-leaves-soludos-inauguration-venue-as-dignitaries-scramble-for-entrance/