Aljir
Appearance
(an turo daga Algiers)
|
الجزائر (ar) Lezzayer (kab) Alger (fr) Dzayer (arq) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Aljeriya | ||||
| Province of Algeria (en) | Algiers Province (en) | ||||
| Babban birnin |
Aljeriya (1962–)
| ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 2,364,230 (2008) | ||||
| • Yawan mutane | 6,513.03 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati |
Larabci Aljeriya Berber | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Central Algeria (en) | ||||
| Yawan fili | 363 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum | ||||
| Altitude (en) | 0 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 944 | ||||
| Muhimman sha'ani | |||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Mayor of Algiers (en) |
Maahdia Benghalia (mul) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 16000–16132 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 021 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | alger.mta.gov.dz | ||||

Aljir (lafazi : /aljir/ ; da Faransanci: Alger, da Larabci: الجزائر/Al-Jazair) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin ƙasar Aljeriya. Aljir tana da yawan jama'a 3,415,811, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Aljir a karni na goma.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Aljir, Aljeriya
- Aljir, Aljeriya
- Aljir, Aljeriya
- Jewish women, Aljir, Aljeriya
- Lambu, Aljir, Aljeriya
- Alamar Aljir, Aljeriya
- National Assembly
- Taswirar Aljir
- Aljir, Aljeriya
- Filin jirgin saman Algiers Houari Boumediene
- Arc de Triomphe de Markouna
- Yar'Aljeriya
- Tombeau de LA Chotienne
- Arc Dianna

