Jump to content

Aljir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aljir
الجزائر (ar)
Lezzayer (kab)
Alger (fr)


Wuri
Map
 36°46′35″N 3°03′31″E / 36.7764°N 3.0586°E / 36.7764; 3.0586
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraAlgiers Province (en) Fassara
Babban birnin
Aljeriya (1962–)
Yawan mutane
Faɗi 3,415,811 (2011)
• Yawan mutane 9,409.95 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Abzinanci
Labarin ƙasa
Bangare na Central Algeria (en) Fassara
Yawan fili 363 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Altitude (en) Fassara 0 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 944
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 16000–16132
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 213
Aljir.

Aljir (lafazi : /aljir/ ; da Faransanci: Alger, da Larabci: الجزائر/Al-Jazair) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin ƙasar Aljeriya. Aljir tana da yawan jama'a 3,415,811, bisa ga jimillar 2011. An gina birnin Aljir a karni na goma.