Jump to content

Alhaji Muhammad Sada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Alhaji Muhammad Sada ya kasance marubuci kuma masanin harshen Hausa wanda ya rubuta fitaccen littafin Uwar Gulma, littafin da yayi fice a darussan Hausa a makarantun sakandare musamman a arewacin Najeriya