Jump to content

Ali Abdullahi Ibrahim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Ali Abdullahi Ibrahim
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Ankpa/Omala/Olamaboro
Rayuwa
Haihuwa 1964 (61/62 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ali Abdullahi Ibrahim (1964) ɗan siyasan Najeriya ne daga jam'iyyar All Progressives Congress.[1] Yana wakiltar mazabar Ankpa/Omala/Olamaboro a majalisar wakilai ta Najeriya, mukamin da aka zabe shi a shekarar 2019.[2] Shi ne Shugaban Kwamitin Majalisa kan Karfe.[3]

Sana'ar siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓi Ibrahim a matsayin ɗan majalisar wakilan Najeriya a babban zaɓen 2019 don wakiltar Ankpa/Omala/Olamaboro. [4][5] A wannan lokacin shi ne shugaban kwamitin majalisar kan karafa.

Masomin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Ali Halims a Majalisar Wakilai ta Najeriya a babban zaben shekarar 2019 don wakiltar Ankpa / Omala / Olamaboro . [1] [2][3] A wannan lokacin shi ne Shugaban, Kwamitin Majalisar kan Karfe . [4][5]

A ranar 4 ga watan Yulin 2023, an nada Ali Halims a matsayin mataimakin shugaban mafi rinjaye na Majalisar ta 10. [6]

  1. Abdullateef Abdullahi Ibrahim; Muhammad Abdullahi Ibrahim; Ali Gambo Yusuf (30 March 2021). "Implications of industrial effluents on surface water and ground water". World Journal of Advanced Research and Reviews. 09 (03): 330–336. doi:10.30574/wjarr.2021.9.3.0110. ISSN 2581-9615.
  2. "NEED FOR SECURITY ALARM SYSTEM INSTALLATION AND THEIR CHALLENGES FACED". International Journal of New Computer Architectures and their Applications. 9 (3): 68–76. doi:10.17781/p002636. ISSN 2412-3587.
  3. "Public offices held by Ali Ibrahim Abdullahi in Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 29 October 2022
  4. Ayitogo, Nasir (25 July 2019). "House Committees: APC gets 80, PDP 21". Premium Times Nigeria. Retrieved 29 October 2022.
  5. Abdullateef Abdullahi Ibrahim; Muhammad Abdullahi Ibrahim; Ali Gambo Yusuf (30 March 2021). "Implications of industrial effluents on surface water and ground water". World Journal of Advanced Research and Reviews. 09 (03): 330–336. doi:10.30574/wjarr.2021.9.3.0110. ISSN 2581-9615.
  6. "Abbas Unveils Principal Officers In 10th House Of Reps". www.channelstv.com. 4 July 2023. Retrieved 4 July 2023.