Ali Elfil
Appearance
Ali Elfil | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 11 Nuwamba, 1990 (33 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Ali Ahmed Mohab Elfil Dan wasan kwallon kafa ne na kasar Masar wanda ke buga wasa a kungiyar Future FC ta kasar Masar a matsayin mai tsaron baya[1][2][3]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ali Elfil a ranar 13 ga Disamba 1992 a Masar. Ya fara wasan kwallon kafa a Telephonat Beni Suef SC. A cikin 2015, an canza shi zuwa Haras El Hodoud SC. A cikin 2018, Tala'ea El Gaish SC ta siye shi kuma a cikin 2022 an canza shi zuwa Future FC.[4][3][5][6] Gabaɗaya, yana da wasanni sama da ɗari da kwallaye uku.[1]
Kofuna
[gyara sashe | gyara masomin]Ya kasance wanda ya zo na biyu a gasar cin kofin EFA na 2019/2020 da kuma wanda ya lashe kofin Super Cup na 2020/2021.[1]
Nasoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 https://ng.soccerway.com/players/mohab-ali/212834/
- ↑ https://www.eurosport.com/football/ali-elfil_prs377466/person.shtml
- ↑ 3.0 3.1 https://m.kooora.com/?player=83632
- ↑ https://m.youm7.com/amp/2022/6/26/%D8%B9%D9%84%D9%8A-%D8%A7%D9%84%D9%81%D9%8A%D9%84-%D9%8A%D9%88%D9%82%D8%B9-%D9%84%D9%81%D9%8A%D9%88%D8%AA%D8%B4%D8%B1-%D8%A8%D8%B9%D8%AF-%D8%A7%D9%86%D8%AA%D9%87%D8%A7%D8%A1-%D8%AA%D8%B9%D8%A7%D9%82%D8%AF%D9%87-%D9%85%D8%B9-%D8%A7%D9%84%D8%B7%D9%84%D8%A7%D8%A6%D8%B9/5815706[permanent dead link]
- ↑ https://www.almasryalyoum.com/news/details/2631283
- ↑ https://www.filgoal.com/players/22454