Ali Sabbar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ali Sabbar
Rayuwa
Haihuwa 1980 (43/44 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a chess player (en) Fassara
Ali Sabbar Ƙasa Maroko
Haihuwa ( 1981-11-18 ) Nuwamba 18, 1981 (shekaru 41)
Take Jagora na Duniya (2013)
FIDE rating 2400 (Fabrairu 2023)

Ali Sebbar babban Jagoran wasan Chess na Duniya ne.[1]

Aikin Chess[gyara sashe | gyara masomin]

Sebbar ya lashe gasar Chess ta Morocco a 2013, ya wakilci kasarsa a wasannin olympics da dama,[2] da suka hada da shekarar 2004 da 2014, kuma ya taka leda a gasar cin kofin duniya ta Chess ta shekarar 2013, wanda Sergey Karjakin ya doke shi a zagayen farko.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ali Sebbar player profile and games at Chessgames.com
  1. Ali Sabbar player profile and games at Chessgames.com
  2. "Planet World Cup – Nations – Morocco". Planet World Cup. Retrieved 21 January 2022.
  3. Ali Sebbar chess games at 365Chess.com