Alicia Kok Shun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alicia Kok Shun
Rayuwa
Haihuwa 20 Nuwamba, 2004 (19 shekaru)
ƙasa Moris
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Alicia Kok Shun (an Haife ta 20 ga Nuwamba 2004) yar wasan ninƙaya ce ta ƙasar Mauritius . [1] [2] Ta yi gasar tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 2020 . [3] [4]

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Alicia Kok Shun". Olympedia. Retrieved 25 July 2021.
  2. "Tokyo 2020: Alicia Kok Shun fails in quarter-finals". Mauritius Hindi News. Retrieved 21 June 2022.
  3. "Swimming - Women's 100m Breaststroke Schedule". Tokyo 2020. Archived from the original on 6 October 2021. Retrieved 25 July 2021.
  4. Benoît, Stéphane (25 July 2021). "Natation – JO de Tokyo: Alicia Kok Shun ne se qualifie pas pour les demi-finales du 100 m brasse". lexpress.mu (in Faransanci). Retrieved 25 July 2021.