Allunhari
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Gambiya | |||
| Region of the Gambia (en) | Upper River Division (en) | |||
Allunhari birni ne, da ke a gabashin Gambia. Tana cikin Gundumar Gabas ta Fulladu a cikin Yankin Kogin Sama. Ya zuwa shekarar 2008, tana da kiyasin yawan jama'a 5,573. [1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ World Gazetteer [dead link], Retrieved on August 20, 2008
