Ambres (Narcea)
Appearance
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Ambres (Narcea) | ||||
---|---|---|---|---|
parish of Asturias (en) da collective population entity of Spain (en) | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Ispaniya | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | |||
Contains settlement (en) | Ambres (en) , Las Cuadrieḷḷas d'Ambres (en) , Las Defrades (en) da Ridera (en) | |||
Sun raba iyaka da | Santiáu de Sierra, Mieldes, Xinestaza (en) , Pigüeña (en) da Robléu de Teinás | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya | |||
Autonomous community of Spain (en) | Asturias (en) | |||
Province of Spain (en) | Province of Asturias (en) | |||
Council of Asturies (en) | Cangas del Narcea (en) |
Ambres na ɗaya daga cikin majami'u 54 a Cangas del Narcea, wata karamar hukuma ce a cikin lardin da kuma yankin Asturias mai cin gashin kanta, a arewacin Spain .
Kauyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Ambres wuri ne mai yawan jama'a kuma ƙauyukanta sun haɗa da: Ambres, Las Cuadrieḷḷas d'Ambres, Las Defradas d'Ambres da Ridera.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.