Jump to content

Ambroise Uwiragiye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ambroise Uwiragiye
Rayuwa
Haihuwa 31 Disamba 1980 (43 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Ambroise Uwiragiye (an haife shi ranar 31 ga watan Disamba 1980)[1] ɗan wasan tseren nesa ne ɗan ƙasar Ruwanda wanda ya ƙware a tseren gudun fanfalaki.[2] Ya fafata a gasar tseren gudun fanfalaki ta maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 inda ya kare a matsayi na 99 da lokacin 2:25:57.[3][4]

  1. Ambroise Uwiragiye at Olympics at Sports- Reference.com (archived)
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Ambroise Uwiragiye Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. "Ambroise Uwiragiye" . Rio 2016 . Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 21 August 2016.
  4. Ambroise Uwiragiye Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Ambroise Uwiragiye Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.