Ameknas

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ameknas
Meknes.jpg
birni, urban commune of Morocco, babban birni, prefecture of Morocco
sunan hukumaمكناس, Meknès Gyara
native label‫مكناس‬, ⵎⴽⵏⴰⵙ Gyara
ƙasaMoroko Gyara
babban birninMeknès-Tafilalet, Meknès Prefecture Gyara
located in the administrative territorial entityMeknès Prefecture Gyara
coordinate location33°53′0″N 5°33′0″W Gyara
shugaban gwamnatiAbdellah Bouanou Gyara
twinned administrative bodyReims, Almaty, Nîmes Gyara
owner ofStade d'Honneur Gyara
postal code50000 Gyara
Ameknas.

Ameknas (da Larabci: مكناس, da Faransanci: Meknès) birni ne, da ke a lardin Fas-Ameknas, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin Maroko daga shekara ta 1672 zuwa shekara ta 1727. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane 1 043 265 a birnin Ameknas. An gina birnin Ameknas a karni na tara bayan haifuwan Annabi Isa.

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.