Jump to content

Aminata Nar Diop

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aminata Nar Diop
Rayuwa
Haihuwa Rufisque (en) Fassara, 3 ga Janairu, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Makaranta Southeastern Illinois College (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Georgetown Hoyas (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Tsayi 196 cm

Aminata Nar Diop (an haife ta a ranar 3 ga watan Janairun 1983) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Senegal.[1]