Jump to content

Amiru Sanusi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amiru Sanusi
Kotun Koli Ta Najeriya

14 Mayu 2015 -
Rayuwa
Haihuwa Jahar Katsina, ga Faburairu, 1950 (74 shekaru)
Sana'a

Amiru Sanusi (an haife shi ranar 2 ga watan Fabrairu, 1950) a karamar hukumar funtua funtua wadda ke jihar katsina kuma alkaline a babbar kotu ta kasa. Ya zama Alkali a jihar Katsina daga Shekara ta 1990 zuwa 1998 kafin ya koma kotun ɗaukaka kara, tsohon alkalin alkalai na kasa Muhammad Mahmud ne ya rantsar da shi a watan mayu shekara ta dubu biyu da goma sha biyar [1] [2][3]

  1. "Murder: Supreme Court Affirms Death Sentence on Imo Teacher - THISDAYLIVE". THISDAYLIVE. 2018-03-18. Retrieved 2018-04-11
  2. Murder: Supreme Court Affirms Death Sentence on Imo Teacher - THISDAYLIVE". THISDAYLIVE. 2018-03-18. Retrieved 2018-04-11
  3. "CCT Trial: Saraki's Second Coming To Supreme Court — Leadership Nigeria Newspapers". leadership.ng. Retrieved 2018-04-11.