Amni
Appearance
Amni | |
---|---|
Wikimedia disambiguation page (en) | |
Bayanai | |
Shafin yanar gizo | amni.com |
Amni International Petroleum Development Company Limited kamfanin man fetur ne, mai zaman kansa a Najeriya, wanda aka kafa a shekarar 1993. Kuma yake aikin haƙo man fetur da gas.[1][2] Kamfanin yana gudanar da ayyukan samar da mai a tekunan Najeriya biyu.
A watan Maris na shekara ta 2014, ta zarce zuwa Ghana tare da shirin haƙo mai a yanki mai zurfi na Tano.[3][4][5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Shell, GTbank agree $270m oil-backed loan to Amni". Vanguard News. 2018-03-19. Retrieved 2019-08-27.
- ↑ "Amni International Petroleum Development Co Ltd - Company Profile and News - Bloomberg Markets". Bloomberg. Retrieved 2020-11-29.
- ↑ "Amni International". Upstream Nigeria Oil & Gas and Energy Directory. 2018-03-29. Retrieved 2019-08-27.
- ↑ "Amni selects drill target off Ghana". Punch Newspapers. Retrieved 2019-08-27.
- ↑ "Amni to drill Ghana's Tano South oil field". The Guardian Nigeria News – Nigeria and World News. 2018-08-01. Retrieved 2019-08-27.