Jump to content

Amos Yohanna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Amos Yohanna
Rayuwa
Haihuwa 4 ga Yuni, 1961 (63 shekaru)
Sana'a

Rebaran Amos Yohanna (an haife shi 4 Yuni 1961) ɗan Najeriya ne Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa Sanata daga shekarar 2023 har zuwa yanzu.[1]

Rayuwarsa ta farko da sana'a

[gyara sashe | gyara masomin]

Amos Yohanna ya fito ne daga karamar hukumar Mubi ta Arewa a jihar Adamawa arewa maso gabashin Najeriya.[2] A watan Oktoba 2023 aka rantsar da Amos Yohanna a matsayin sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya.[1][3]

Yohanna shi ne Daraktan Ayyuka na Hukumar kiristoci ta zuwa Jorusalam a Najeriya, muƙamin da ya sauka daga watan Yuni 2021.[4][5]

  1. 1.0 1.1 "Yohanna Sworn-in As New Adamawa North Senator" (in Turanci). 2023-10-25. Retrieved 2024-03-06.
  2. "Rev. Amos Yohana takes over as Senator Adamawa North, as Court sacks Senator Abbo". Daybreak, Politics, Entertainment, Sport (in Turanci). 2023-10-18. Retrieved 2024-03-06.
  3. "Adamawa North: Senate Swears In Yohanna As Abbo's Replacement". Channels TV.
  4. "THE ESSENCE OF RETIREMENT IN SERVICE IS TO SHOW THERE IS SEASONS FOR EVERYTHING - NCPC BOSS". www.ncpc.gov.ng (in Turanci). Retrieved 2024-03-20.
  5. Sulaimon, Nimot Adetola (30 April 2021). "Lagos Christian pilgrims set for Jordan not Jerusalem". PM News Nigeria.