Jump to content

Anat Cohen-Dayag

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anat Cohen-Dayag
Rayuwa
Haihuwa 20 century
ƙasa Isra'ila
Karatu
Makaranta Weizmann Institute of Science (en) Fassara
Ben-Gurion University of the Negev (en) Fassara
Sana'a
Sana'a biologist (en) Fassara, geneticist (en) Fassara da biochemist (en) Fassara

Anat Cohen-Dayag ƴar kasuwa ce ta Isra’ila. Ita ce shugabar kuma babban jami'ar gudanarwa na kamfanin fasahar kere-kere na Isra'ila Compugen Ltd, wani kamfani da ke da hannu wajen gano magunguna. Ta taba yin aiki a matsayin scientist a sashen R&D na Orgenics.

Tana da digiri na B.Sc. a Biology daga Jami'ar Ben-Gurion, kuma ta sami digiri na MSc a cikin ilimin kimiyyar sinadarai da kuma digiri na uku a fannin ilimin halittu daga Cibiyar Kimiyya ta Weizmann. [1][2][3]

  1. "Anat Cohen Dayag - Forbes". People.forbes.com. 2012-04-18. Archived from the original on 2011-06-11. Retrieved 2012-08-14.
  2. "Compugen Appoints Dr. Anat Cohen-Dayag as President and CEO". FierceBiotech. Retrieved 2012-08-14.
  3. "Compugen Appoints Dr. Anat Cohen-Dayag as President and CEO". www.fiercebiotech.com. Retrieved 2021-03-14.