Angéline Nadié

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Angéline Nadié
Rayuwa
Haihuwa Ivory Coast, 1 ga Janairu, 1968
ƙasa Ivory Coast
Mutuwa 17 ga Yuli, 2021
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm3519995

Angéline Nadié (1 ga watan Janairun 1968 - 17 ga watan Yulin 2021) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Ivory Coast.[1] A fi saninta da rawar da ta taka a matsayin muguwar mahaifiyar Michel Bohiri a cikin Ma Famille.

Nadié ta kasance tana fama da ciwon daji shekaru uku kafin mutuwarta. A shekarar 2018, an nemi taimako a cikin hanyar fansho ta gwamnati daga Ministan Al'adu na Ivory Coast Maurice Bandama.[2]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

  • Ma Famille (2002–2007)
  • Marié du net 1 (2005)
  • Marié du net 2 (2005)
  • Les Oiseaux du ciel (2006)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Bienvenu, Pamgue (17 July 2021). "Côte d'Ivoire : Décès de l'actrice Angeline Nadié". Tchadinfos.com (in French). Retrieved 18 July 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Ma Grande Famille : Angeline Nadié, une légende s'en est allée". Visages Live. 17 July 2021. Archived from the original on 18 July 2021. Retrieved 20 July 2021.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]