Anne-Marie Payet
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Réunion (en) | ||
| ƙasa | Faransa | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Wurin aiki | Faris | ||
| Kyaututtuka | |||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Union for French Democracy (en) | ||
Anne-Marie Payet (an haife Anne ranar 1 ga watan Agusta, shekarar 1949) ta kasance 'yar siyasar Faransa. Tsakanin shekara ta 2001 zuwa shekara ta 2011, ta wakilci tsibirin Réunion a matsayin ’yar majalisa na Majalisar Dattijan Faransa . [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Anne-Marie Payet" (in French). Senate of France. Retrieved 29 December 2011.CS1 maint: unrecognized language (link)