Jump to content

Anne Hathaway

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anne Hathaway
Rayuwa
Haihuwa Shottery (en) Fassara, 1556
ƙasa Kingdom of England (en) Fassara
Mutuwa Stratford-upon-Avon (en) Fassara, 6 ga Augusta, 1623
Makwanci Warwickshire (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Richard Hathaway
Abokiyar zama William Shakespeare  (28 Nuwamba, 1582 -  23 ga Afirilu, 1616)
Yara
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a companion (en) Fassara

Anne Hathaway ta rayu daga (1556  zuwa 6 August 1623) takasance itace Uwar-gidan William Shakespeare, mawakin na turanci, playwright kuma mai shirin wasanni. Sunyi aure a 1582, a lokacin yana da shekaru 18 ita kuma yana da shekaru 26. Ta kuma rayu shekaru bakwai bayan ya rigata rasuwa. Sai dai ita bata shahara ba, kamar yadda minjinta ya shahara, haka ne yasa kadan ne kawai akasani daga cikin labarin ta, wadanda aka samu daga cikin ababen tarihi da kundaye na hukumomi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]