Anne Nuorgam

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Anne Nuorgam
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Finland
Sunan asali Geađgenjár' Niillas Ásllat Ánne
Sunan haihuwa Geađgenjár' Niillas Ásllat Ánne
Suna Anne
Sunan dangi Nuorgam
Shekarun haihuwa 22 Disamba 1965
Wurin haihuwa Utsjoki (en) Fassara
Harsuna Northern Sami (en) Fassara, Finnish (en) Fassara da Turanci
Sana'a ɗan siyasa da masana
Ilimi a University of Lapland (en) Fassara
Matakin karatu Master of Laws (en) Fassara
Ƙabila Sámi peoples (en) Fassara
Mamba na United Nations Permanent Forum on Indigenous Issues (en) Fassara

Anne Nuorgam (an haife ta ranar 22 ga watan Disamban 1964) yar siyasa ce ta Finnish Sami, memba ce a Majalisar Sami ta Finland tun shekarar 2000 kuma a halin yanzu Shugabar Majalisar ɗinkin Duniya ta dindindin kan batutuwan ƴan asalin tun ranar 22 ga watan Afrilun 2019 bayan an zaɓe ta a zama na 18th. [1] [2] [3] [4]

Ta kuma shugabanci majalisar Saami. [5]

An haifi Nuorgam a Utsjoki kuma tana da digiri na biyu a fannin Shari'a kuma mai binciken shari'ar jama'a ce a Jami'ar Lapland, [6] musamman na dokar Sami. Tana da ƴaƴa mata biyu (an haife su a 1987 da 2003).

Anne Nuorgam memba ce ta Majalisar Ɗinkin Duniya na dindindin kan ƴan asalin ƙasar tun daga ranar 10 ga watan Yunin 2016 inda take wakiltar ƴan asalin Arctic: Sami da Inuit. [7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]