Ansgar Knauff
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Göttingen, 10 ga Janairu, 2002 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Jamus | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Jamusanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Lamban wasa | 36 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.8 m | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Ansgar Knauff (an haife shi 10 ga Janairu 2002) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gefen dama don ƙungiyar Bundesliga Eintracht Shi dai wannan dan wasan ana ikirarin cewa Yana daya daga cikin yan wasanda tauraruwarsa ke juyawa ayanzu a kasar jamus.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.