Antananarivo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgAntananarivo
Tananarive (fr)
Antananarivo.png
Lake Anosy, Central Antananarivo, Capital of Madagascar, Photo by Sascha Grabow.jpg

Wuri
Map
 18°56′19″S 47°31′17″E / 18.9386°S 47.5214°E / -18.9386; 47.5214
Ƴantacciyar ƙasaMadagaskar
Region of Madagascar (en) FassaraAnalamanga (en) Fassara
District of Madagascar (en) FassaraAntananarivo-Renivohitra District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,610,000 (2015)
• Yawan mutane 29,659.09 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 88,000,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ikopa River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,276 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1625
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo mairie-antananarivo.mg
Antananarivo.

Antananarivo ko Tananarive birni ne, da ke a ƙasar Madagaskar. Shi ne babban birnin tattalin ƙasar Madagaskar. Antananarivo yana da yawan jama'a 1,613,375, bisa ga jimillar 2005. An gina birnin Antananarivo a farkon karni na sha bakwai.