Ikopa
Appearance
| Ikopa | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 300 km |
| Labarin ƙasa | |
|
| |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 16°47′55″S 46°51′20″E / 16.7986°S 46.8556°E |
| Kasa | Madagaskar |
| Hydrography (en) | |
| Watershed area (en) | 18,550 km² |
| River mouth (en) |
Betsiboka River (en) |
Kogi ne a Madagascar wanda ya ratsa ta Antananarivo a cikin Betsiboka. Kogin yana da girma.
Tushensa yana kan dutsen Angavokely, a ƙarƙashin sunan Varahina a cikin gundumar Andramasina a tsayin mita dubu daya da dari takwas da goma.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.