Anthony Mfa Mezui
Appearance
Anthony Mfa Mezui | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Beauvais (en) , 7 ga Maris, 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 1 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 80 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 181 cm |
Anthony Léandre Mfa Mezui (an haife shi a ranar 7 ga watan Maris, shekara ta alif 1991A.c) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kulob ɗin Rodange 91.[1]
Sana'a/Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Beauvais, Faransa, Mfa Mezui ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Metz B, Metz da Seraing United.[2][3] [4]
Ayyukan Ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Gabon a cikin shekarar 2010,[2] kuma ya kasance memba a kungiyar a gasar Olympics ta bazara ta 2012.[5] A watan Disamba 2014, an sanya shi a matsayin wani ɓangare na tawagar wucin gadi ta Gabon a gasar cin kofin Afrika na 2015.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "rptLicensePlayerList" (PDF).
- ↑ 2.0 2.1 Anthony Mfa Mezui–French league stats at LFP–also available in French
- ↑ "Player profile". National-Football-Teams.com Retrieved 22 August 2016.
- ↑ Anthony Mfa Mezui at Soccerway
- ↑ "Aubameyang included in Gabon's Olympic football squad" BBC Sport 4 July 2012.
- ↑ "2015 Nations Cup: Lemina rejects place in Gabon squad". BBC Sport. 29 December 2014. Retrieved 29 December 2014.
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Anthony Mfa Mezui – French league stats at LFP (archived 2016-08-28) – also available in French
- Anthony Mfa Mezui – French league stats at Ligue 1 – also available in French
- Anthony Mfa Mezui – French league stats at Ligue 2 (in French) – English translation