Antonio Sanabria

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Antonio Sanabria
Rayuwa
Haihuwa San Lorenzo (en) Fassara, 4 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Paraguay
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Barcelona-
  Paraguay national under-17 football team (en) Fassara2012-201386
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2013-2013103
FC Barcelona Atlètic (en) Fassara2013-2014103
  Paraguay national football team (en) Fassara2013-
  Paraguay national under-20 football team (en) Fassara2013-201650
A.S. Roma (en) Fassara2014-201520
U.S. Sassuolo Calcio (en) Fassara2014-201420
U.S. Sassuolo Calcio (en) Fassara2014-
Sporting Gijón (en) Fassara2015-
  Real Betis Balompié (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 20
Nauyi 76 kg
Tsayi 180 cm

Antonio Sanabria[1] Arnaldo Antonio Sanabria Ayala an haife shi 4 ga watan Maris a shekarar 1996, kuma aka sani da Tony Sanabria[2], ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Paraguay wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba don ƙungiyar kwallon kafar Torino a Serie A na Italiya, da kuma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Paraguay.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.whoscored.com/Players/135057/Show/Antonio-Sanabria
  2. https://www.eurosport.com/football/antonio-sanabria_prs358313/person.shtml
  3. https://www.sofascore.com/player/antonio-sanabria/333261
  4. https://www.goal.com/en/player/antonio-sanabria/e7tz6hxliohn3gkj4cgl3j1ed