Antwerp hands
Appearance
Antwerp hands | |
---|---|
cookie (en) | |
Tarihi | |
Asali | Beljik |
Suna saboda | Antwerp (en) da human hand (en) |
Antwerp wani abincin yanki ne na gargajiya na Antwerp, wanda aka yi shi da siffar hannu. Wannan siffa ta musamman tana komawa ga almara na babban Druon Antigoon, wanda ya yanke hannun yan kwale-kwale wadanda suka ki biyan kudinsa. Daga karshe jarumi Silvius Brabo ya kashe wannan kato, sannan ya jefa hannun Antigoon cikin kogin Scheldt.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]https://focusonbelgium.be/en/facts/did-you-know-they-eat-little-hands-antwerp https://mas.be/en/content/antwerp-hand-biscuits-brabo-and-holocaust