Anwar Abdul Malik
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1898 |
| ƙasa | Maleziya |
| Mutuwa | 31 ga Janairu, 1998 |
| Karatu | |
| Harsuna | Harshen Malay |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| Jam'iyar siyasa |
United Malays National Organisation (en) |
Alhaji Anwar bin Haji Abdul Malik (an haife shi a shekarar 1898 - 31 ga watan Janairu, 1998) ɗan siyasan Malaysian ne. Anwar tare da, Dato' Onn Jaafar, Tan Sri
Mohamed Noah Omar, Haji Syed Alwi bin Syed Sheikh al-Hadi da Dato 'Syed Abdul Kadir Mohamed sun kafa kungiyar United Malays National Organisation don magance Ƙungiyar Malayan Union wacce ke lalata ikon Malay Sultans kuma tayi barazanar Malays na hakkinsu a matsayin Bumiputera.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.