Alhaji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Alhaji
title of honor
named afterAikin Hajji Gyara
addiniMusulunci Gyara
female form of labelالحاجة Gyara
Mahajjata a hajjin 2010
Alhaji a yayin aikin hajji
Mabiya Addinin kirista

Hajji (larabci) wasu lokutan akan furta Hadji, Haji, Alhaji, Al hage, Al hag ko El-Hajj) wani suna ne da ake radama musulmin da yaje kasar Saidi Arabiya ya yi akin Hajji (daya daga cikin shika shikan Musulunci biyar.[1] A wasu lokutan kuma akan kira wani muhimmin mutum da lakanin Alhaji koda kuwa bai je Makka ba. Sannan kuma a mafi yawan tsakankanin musulamai ana kiran wani da Alhaji ne domin a girmama shi. Ana saka Alhaji ne kafin sunan mutum, missali Alhaji Abubakar.

A Kiristanci[gyara sashe | Gyara masomin]

Ana amfani da kalmar "Hadži" a kirustancin asali ga mutumin da yaje ziyara Jerusalem anan ne ake kara kalmar a farkon sunan mutum, misali '"Hadži-Prodan

Asalin Kalmar[gyara sashe | Gyara masomin]

Asalin kalmar Alhaji tazo ne daga harshen larabci Template:Transl, mai nuna aikatau da ma'anar Template:Transl ("yin aikin hajji"). da mafurtar Template:Transl ta sami usuli daga kalmar Hajj da karin dafa goshi na harafini -ī, kuma Wannan ne yawanci wadanda ba Larabawa ba suke furtawa. A wasu wuraren taken yana zama kamar sunan iyali ne, misali, Hadžiosmanović (dan alhaji usman)

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Malise Ruthven (1997). Islam: A very short introduction. Oxford University Press. p. 147. ISBN 978-0-19-285389-9.