Appadoo Vroudhaya
Appearance
Appadoo Vroudhaya (an haife shi a shekara ta 1934) a yankin Mauritius.
Karatu da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Ya zurfafa ilimi a fannin Injiniyanci, ya Kasance babban injiniya ne a Government of Mauritius, Daga baya yayi aeronautical communications engineer, aka bashi mataimaki director, Administration of Engineering and Management Division, Government of Mauritius.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. pp: 50-120|edition= has extra text (help)