Arab Party for Justice and Equality
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | jam'iyyar siyasa |
| Ƙasa | Misra |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2011 |
The Arab Party for Justice and Equality ( Larabci: الحزب العربي للعدل والمساواة ), Ta kasan ce ƙungiya ce ta siyasa wacce ta ƙunshi kabilun Larabawa daga Sinai da Upper Egypt a cikin tsarin siyasa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.