Jump to content

Arkimidus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arkimidus
Rayuwa
Cikakken suna Ἀρχιμήδης
Haihuwa ancient Syracuse (en) Fassara, 287 "BCE"
ƙasa ancient Syracuse (en) Fassara
Mazauni Syracuse (en) Fassara
Mutuwa ancient Syracuse (en) Fassara, 212 "BCE"
Yanayin mutuwa kisan kai
Ƴan uwa
Mahaifi Fidias
Karatu
Harsuna Ancient Greek (en) Fassara
Sana'a
Sana'a masanin lissafi, physicist (en) Fassara, Ilimin Taurari, inventor (en) Fassara, military engineer (en) Fassara, mai falsafa da injiniya
Muhimman ayyuka Archimedes' principle (en) Fassara
Archimedes' screw (en) Fassara
Archimedes Palimpsest (en) Fassara
Archimedes number (en) Fassara
claw of Archimedes (en) Fassara
Trammel of Archimedes (en) Fassara
Archimedean spiral (en) Fassara
Archimedes' cattle problem (en) Fassara
Archimedean property (en) Fassara
Archimedes' Heptagon (en) Fassara
On the Sphere and Cylinder (en) Fassara
Archimedes The School of Athens
Arkimidus.
Archimedes Philosophe Grec

Archimedes ko Arkimidus (lafazi: /arkimedes/ ko /arkimidus/)[1] ya kasance masanin lissafi daga kasar Girkawa, masanin kimiyyar physics, injiniya, masanin ilimin taurari da sararin samaniya, kuma mai kirkire-kirkire daga tsohuwar birnin Syracuse, da kuma garin Sicily.[2] Duk da cewa akwai abubuwan da ba'a gama sani ba game da rayuwars, ana daukarsa a matsayin daya daga cikin jigogin masana kimiyya na zamunan baya - classical antiquity. Ana daukarsa a matsayin daya daga cikin masana lissafi na musamman na tarihin iyaye da kakanni, kuma daya daga cikin wanda suka samu daukaka na kowanne lokaci,[3] Arkimidus ya fasa lissafin calculus na zamani da kuma analysis ta hanyar amfani da salon infinitely small da kuma salon exhaustion don gano da kuma tabbatar da jerin liassafin geometrical theorems.

Sauran nasarorin da Arkimidus ya samu a fannin lissafi sun hada da approximation - pi, Archimedean spiral, exponentiation. Kuma yana daya daga cikin mutane na farko-farko da sukayi amfani da lissafi a harkokin rayuwa ta yau da kullum, ta hanyar amfani da kididdiga. Daga cikin nasarorinsa anan shine tabbatar da "law of the lever",[4] wanzuwar amfani da hikimar Law of Gravity, da dai sauransu.[5] Har wayau, ana jinjina masa wajen kirkirar iinjinan saukaka rayuwa irinsu screw pump, injinan daukan kaya masu nauyi, da kuma injina don kare garinsu daga mahara.

Arkimidus ya mutu a harin da aka kai wa Syracuse, yayinda wani sojan Roma ya kashashe shi duk da cewa an bada umurnin kada a taba shi. Cicero ya bayyana yayin ziyartar kabarin da Arkimidus ya bukaci a birneshi, mai alamu wanda ke nuna nasarorinsa a fannin lissafi,

  1. "Archimedes". Collins Dictionary. n.d. Archived from the original on 3 March 2016. Retrieved 25 September 2014.
  2. "Archimedes (c. 287 – c. 212 BC)". BBC History. Archived from the original on 19 April 2012. Retrieved 7 June 2012.
  3. * John M. Henshaw (10 September 2014). An Equation for Every Occasion: Fifty-Two Formulas and Why They Matter. JHU Press. p. 68. ISBN 978-1-4214-1492-8. Archived from the original on 21 October 2020. Retrieved 17 March 2019. Archimedes is on most lists of the greatest mathematicians of all time and is considered the greatest mathematician of antiquity.
  4. Goe, G. (1972). "Archimedes' theory of the lever and Mach's critique". Studies in History and Philosophy of Science Part A. 2 (4): 329–345. Bibcode:1972SHPSA...2..329G. doi:10.1016/0039-3681(72)90002-7. Archived from the original on 19 July 2021. Retrieved 19 July 2021.
  5. Graf, E. H. (2004). "Just what did Archimedes say about buoyancy?". The Physics Teacher. 42 (5): 296–299. Bibcode:2004PhTea..42..296G. doi:10.1119/1.1737965. Archived from the original on 14 April 2021. Retrieved 20 March 2021.