Ilimin Taurari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ilimin Taurari wannan kalmar na nufin wani ilimi da ɗan adam yake karantawa ko ya koya akan da Taurari watau a turance Shine Stars. Wanda ya karanta wannan karatu ana kiransu a turance Astronauts.[1]

Misali[gyara sashe | gyara masomin]

  • Masu Ilimin taurari sun tafi sararin samaniya shekar jiya izuwa dumiyar wota ilimin taurari yasamu asaline daga kasar Italiya wanda Abdullahi Galileo yasamar

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.