Arnaud Beltrame

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Arnaud Beltrame
Arnaud Beltrame 2.jpg
Rayuwa
Cikakken suna Arnaud Jean-Georges Beltrame
Haihuwa Étampes Translate, ga Afirilu, 18, 1973
ƙasa Faransa
Harshen uwa Faransanci
Mutuwa Carcassonne Translate, ga Maris, 24, 2018
Makwanci cemetery of Ferrals-les-Corbières Translate
Yanayin mutuwa kisan kai (stab wound Translate)
Template:P Redouane Lakdim Translate
Karatu
Makaranta Lycée militaire de Saint-Cyr Translate
(1991 - 1994)
School of Applied Artillery Translate
(1995 - 1995)
École militaire interarmes Translate
(1999 - 2001)
National Gendarmerie Officers School Translate
(2001 - 2002)
Q16507801 Translate
(2015 - 2016)
Institut supérieur du commerce de Paris Translate
(2015 - 2016)
Sana'a
Sana'a jandarma
Kyaututtuka
Mamba Grande Loge de France Translate
Aikin soja
Fannin soja National Gendarmerie Translate
French Army Translate
Digiri Lieutenant-colonel Translate
Chef d'escadron Translate
Commandant de réserve Translate
lieutenant Translate
colonel Translate
second lieutenant Translate
Imani
Addini Catholicism Translate

Arnaud Beltrame (an haife shi a ranar sha takwas (18) ga watan Afrilu a shekara ta 1973 - ya mutu a ran ashirin da huɗu ga Maris a shekara ta 2018) hafsan jandarmar Faransa ne. Ɗan ta'adar Kungiyar IS ("Daular Musulunci") ya kashe shi a lokacin garkuwa da fararen hula, a Faransa ta Kudu. Daga baya, jandarmomin Faransa sun kashe ɗan ta'adar.