Jump to content

Aromatic rice

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aromatic rice
shinkafa

Shinkafar kamshi na daya daga cikin manyan nau'ikan shinkafa. Shinkafa ce mai matsakaicin tsayi. An san shi da kamshi da dandanonsa, wanda ke haifar da sinadarin 2-acetyl-1-pyrroline. Irin shinkafar kamshi sun hada da Ambemohar, Basmati, Jasmine, Sona Masuri, Texmati, Tulaipanji, Tulshimala, Wehani, Kalijira, Chinigura, Gobindobhog, Kali Mooch da shinkafa Pecan daji.Idan aka dahu, hatsin suna da haske da kuma laushi sai dai shinkafar Gobindobhog wacce ke danne a jiki.

1:http://webarchives.cdlib.org/sw1wp9v27r/http://ers.usda.gov/Briefing/Rice/SpecialArticle/USricemarket.pdf 2:https://doi.org/10.1023%2FA%3A1009695324100 3:https://www.ncbi.nlm.nih.gov/pmc/articles/PMC2518245 4:https://doi.org/10.1111%2Fpbi.12312 5:https://www.ncbi.nlm.nih.gov/pmc/articles/PMC6427689