Jump to content

Asafu Adjaye Ernestina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Asafu Adjaye Ernestina LLB, MLS, an haifeshi ranar 16 ga watan Disambar, shekara ta 1943) a garin Kumasi a cikin yankin Ashanti dake Ghana ya kuma kasan ce shi lauya ne a kasar Ghana

Yayi Makarantar Sakandaren shi ne a Wesley Cgirls, Cape Coast, Jami'ar Ghana, Jami'ar Columbia, Morningside Heights, New York, Amurka; wanda aka nada ma'aikacin laburare na doka, Jami'ar Ghana.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)