Jump to content

Asamoah Obed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Asamoah Obed (an haifeshi ranar 6 ga watan Fabrairu, shekara ta 1936) a Yankin Volta dake kasar Ghana ya kasan ce lauyan Ghana ne sannan kuma dan siyasa

Yayi karatun shi ne a makarantar Achimota Secondary School, Woolwich Polytechnic College, London, 1955-56, King's College, University of London, England, 1957-59, called to the Bar, Middle Temple Inn of Court, London, 1960, Columbia University, Morningside Heights, New York, Amurka, 1962-65; a shari'a, Ghana, 1960, 1962, 1965, malami, Law, Jami'ar Ghana, 1965-69, memba, Constituent Assembly, 1969, zaba dan majalisa, 1969, Shugaban, Board of Directors, Ghana Film Industries Corporation, shugaba , Board of Directors, Ghana Bauxite Company, member, Constituent Assembly, 1979, nada sakataren harkokin waje, 1982; memba, kungiyar lauyoyin Ghana; memba, National Alliance of Liberals, 1969, babban sakatare, babban taron kasa na United States, 1979-81, babban sakataren jam'iyyar All Peoples Party, 1981; mataimakin darektan, Dag Hammarskjöld Seminar kan dokokin kasa da kasa, The Hague,1964.[1]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)