Jump to content

Ash-Shu'ara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ash-Shu'ara
Surah
Bayanai
Bangare na Al Kur'ani
Suna a harshen gida الشعراء
Suna a Kana しじんたち
Suna saboda maiwaƙe
Akwai nau'insa ko fassara 26. The Poets (en) Fassara da Q31204683 Fassara
Harshen aiki ko suna Larabci
Full work available at URL (en) Fassara quran.com…
Has characteristic (en) Fassara Surorin Makka

Ash-Shu'ara[1] Ash-Shu'ara' (Larabci: الشعراء, 'ash-shu'arā'; ma'ana: Mawaƙa) ita ce sura ta 26 (sūrah) na Alqur’ani  mai ayoyi 227 (āyāt). Yawancin wadannan ayoyi gajeru ne. Sunan wannan babin daga kalmar Ash-Shu'ara a cikin aya ta 224. Kuma ita ce surar Makka mafi tsawo bisa adadin ayoyi.


Babin ya yi magana game da annabawa daban-daban da kabilunsu, da yadda aka halaka kafirai bayan sun yi wa annabawa barazana da kisa. Yana kuma magana akan Rahamar Allah. Wannan surar ta fara da labarin Annabi Musa AS, sai na Annabi Ibrahim AS.

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Ash-Shu%27ara