Asibitin Koyarwa na Jami'ar Usmanu Dan Fodiyo
Appearance
Asibitin Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo dake a jihar sokoto, asibitine wanda aka ƙirƙireshi a shekarar 1989 wanda general Ibrahim Badamasi Babangida ya kaddamar[1]
Taƙaitaccen tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Tarihi wannan asibiti yafara ne tun a shekarar 1972/1973 lokacin da gwamnatin tarayya ta wannan lokacin ta bada nera miliyan ɗaya ga jahohi sha biyu domin kaddamar da kwararun asibitoci a kasar.[2]. Ya kasance yana ɗaya daga cikin asibitoci da aka kaddamar a 1980
bangarori da sashe
[gyara sashe | gyara masomin]maaikata da nasarorinsu
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-02. Retrieved 2023-03-02.
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-03-02. Retrieved 2023-03-02.