Asiya Naqash

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Asiya Naqash
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Asiya Naqash a.k.a. Asiea Naqash ‘yar siyasar Indiya ce kuma tsohuwar memba ce a Majalisar Dokokin Jammu da Kashmir, wacce ta wakilci mazabar Hazratbal daga shekara ta 2014 zuwa watan Yunin shekara ta 2018 har zuwa lokacin da kuma gwamnatin Bhartiya Janata da Jammu da Kashmir Peoples Democratic Party suka kawo karshen gwamnatin jihar.[1][2][3]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Harkokin siyasan Asiya sun fara ne a shekarar 2002 lokacin da ta kafa ƙungiyoyin siyasa tare da Jammu da Kashmir Peoples Democratic Party wato PDP, sannan daga baya a shekara ta 2014 Jammu da Kashmir Majalisar Dokoki, aka zaɓe ta daga Hazratbal Srinagar. Ta yi aiki a matsayin karamar ministar lafiya da ilimin likitanci, Gidaje & Bunkasar birane, Masana'antu da kasuwanci, Bunkasa wutar lantarki, da walwala da jin dadin jama'a .[4][5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Know your PDP ministers". Tribuneindia News Service (in Turanci). Retrieved 6 March 2020.
  2. "BJP-PDP Alliance in J&K an 'Experiment', Ended When Mehbooba Mufti Delayed Panchayat Poll: PM Modi". News18. Retrieved 6 March 2020.
  3. "Asiea(JKPDP):Constituency- HAZRATBAL(SRINAGAR) - Affidavit Information of Candidate". myneta.info. Retrieved 6 March 2020.
  4. "Jammu and Kashmir: Official Portal". www.jk.gov.in. Retrieved 6 March 2020.
  5. "Asiya Naqash for modernization of JLNM Hospital". Greater Kashmir. 14 March 2015. Retrieved 6 March 2020.
  6. "Asiya Naqash unfurls Tricolor at Central Ganderbal". Kashmir Age. 15 August 2017. Retrieved 6 March 2020.